Auto Mp3 Tagger
 Artist: A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z 0-9

Download Now!!!

Songs    | Albums    | Album Arts

Song:Maraba
Album:Tirami SuGenres:Guitar
Year:1987 Length:321 sec

Lyricist: Al Di Meola

Lyrics:

Ga dodo ga dodo ga dodo da sou ké tsoro ga dodo ma tchi dodon wani
Bazoum sou na tsoron ka Allah chi karé ka Salamou aleykoum dan tasker
Mou ka zo tarbé maï tchangi Zaki chi né za chi yin taro Banban taro
Dan maï tchangi Zaki né dogo dan tasker tappi za kou yi sannan kou
Karba maraba lalé,
Maraba lalé dan tasker maraba lalé da ga Zaki say dan
Tasker inchallah maraba lalé dan tasker maraba lalé...
Inchallahou da ga Zaki say dan tasker say
Mou tché Amine...,...
Wani yaro ya tché chi bay san dan tasker ba
Mou ka tché mi chi yaro dakanta ga gané chi.
Wada ya tchikay chi ya tché ga gogarma ta dan ya kasayta haské né
Gaban dodo tahiya dan tasker takin wanda bay tsoro ay ba
Mamaki Bazoum toun azal bay san tsoro ba dolé mou gané chi...
Maraba lalé dan tasker, maraba lalé,
Da ga Zaki say dan tasker inchallah,
Maraba lalé dan tasker maraba lalé,
Inchallahou da ga dan illéla say dan tasker say mou tché
Amine...
Taron dan tasker wanda ya yo garin
Takéta taro né an kay tamka alfagarin takéta.
Wani dan adawa dan ya kay rahoto ya zo wada ya tchikay taro a tchikin
Garin takéta, wani ikon Allah da ga Inna taron
Nan ya zo wanan taro ban in takéta garri né day ba...
Ya tché na rantché aljannou sou ka zo taron dan tasker da ga yaou n2a
Fassa adawa maraba lalé,
Maraba lalé dan tasker maraba lalé da ga Zaki say dan tasker
Inchallah, maraba lalé dan tasker maraba lalé,
Inchallahou da ga dan illéla say dan tasker
Say kou ché Amine...
Taro na adawa wadan soun kay nan Niamey,
Wani dan adawa maï soufa latizawa chi ya rika zagin dan tasker
Tchikin taro dan tasker ya tché ni ban zagi Nay Ay ni ban iya zagi ba,
Babba bay zagi ballé in may guémé né zagi Say
Yaro in ba a koya may tarbiya né to mou kyallé chi.
Maraba lalé dan tasker maraba lalé da ga Zaki say dan tasker
Inchallah, maraba lalé dan tasker maraba lalé,
Inchallahou da ga dan illéla say dan tasker say kou ché
Amine...
Ga dodo ga dodo ga dodon da sou ké tsoro...
Ga dodo ma tchi dodon wani.
Bazoum sou na tsoron ka Allah chi karé ka...




 

Download Now!!!

Copyright © 2020 Zortam.com. All Rights Reserved.   Zortam On Facebook Zortam On Twitter